Taba Ka Lashe: 29.01.2020

Published: Feb. 4, 2020, 6:53 p.m.

Kuna sane da cewa tuni aka cika shekaru 75 da ‘yanto sansanin gwale-gwale na ‘yan Nazi da ke Auschwitz a kasar Poland. Ku biyo mu cikin shirin Taba ka Lashe domin jin karin bayani.