Taba Ka Lashe: 27.01.2021

Published: Feb. 2, 2021, 4:16 p.m.

Shirin na wannan lokaci ya leka garin Barebari wato jihar Borno da ke Tarayyar Najeriya, domin jin yadda al'adar yi wa yara kaciya ko kuma shayi take a ga Kanuri.