Taba Ka Lashe: 21.10.2020

Published: Nov. 3, 2020, 10:18 a.m.

Ko kun san yadda ake gudanar da shagulgulan aure a Jamhuriyar Nijar da ke yankin yammacin Afirka? Ku saurari Shirin Taba Ka Lashe.