Taba Ka Lashe: 14. 09. 2022

Published: Sept. 20, 2022, 1:22 p.m.

b'Ko kun san abin kidan da ake kira da Kuntigi da ma su kanus makadan Kuntigin? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan kidan da makadan.'