Taba Ka Lashe: 06.07.2020

Published: May 12, 2020, 10:52 a.m.

Annobar cutar coronavirus da ta addabi duniya ta shafi bangarori da dama na rayuwar dan Adam ta yau da kullum. Shin ko ta wacce fuska ta shafi al'adun da ake yayin bikin aure? Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe.