#RanarHausa 2020 - Shirin Daga Taskar Hausa Daga Guarantee Radio 94.7 Kano

Published: Aug. 24, 2020, 11:44 a.m.

b'

Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdul\\u0199adir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020.

\\n


\\n

Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, \\u0199arfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020.

\\n


\\n

Za ku iya saurara kai tsaye daga ko\'ina a www.guaranteeradio.com

'