Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdul\u0199adir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020.
\nKu kasance da shirin a yau, Lahadi, \u0199arfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020.
\nZa ku iya saurara kai tsaye daga ko'ina a www.guaranteeradio.com