ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019)

Published: Feb. 14, 2019, 11:07 p.m.

b'

ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

\\n
    \\n
  1. Hosts: Abdullahi Salihu*
  2. \\n
  3. Nigeria Elections 2019: Wasu daga cikin jami\'an gwamnatin APC a Najeriya sun nuna \\u0253acin ransu matu\\u0199a dangane da yadda \\u0199ungiyoyi na dattijan arewa da ma wasu daga \\u0253angaren kudancin \\u0199asar suka nuna goyan bayansu ga \\u0257an takarar shugabancin \\u0199asa na jam\'iyar adawa ta PDP, wato Alhaji Atiku Abubakar.
  4. \\n
  5. Ethiopia: Za mu duba yadda masana suke kallon kawo \\u0199arshen taron shugabannin \\u0199asashen Afrika, wanda aka gudanar a birnin Adis Ababa na \\u0199asar Habasha, da kuma abubuwan da taron ya cimmawa game da yiyuwar aiwatar da su a aikace.
  6. \\n
  7. France: Za mu duba batun matakan da sojojin gwamnatin \\u0199asar France suka \\u0257auka na kare wanda ya juya mulki da suka ce an yi yun\\u0199urin aiwatarwa a \\u0199asar Cadi.
  8. \\n
  9. Iran, Lebanon: Za a ji sharhin [ unintelligible: bayan labaran? ] wadanda suka yi magana akan ziyarar wadansu harkokin wajen Iran a \\u0199asar Lebanon.
  10. \\n
  11. Shirin Ko Kun San, Kaza a kan dame, shirin labaran wasannin mako.
  12. \\n
  13. Venezuela: Shugaban \\u0199asar Venezuela ya ce \\u0199asar za ta zamai wa Amurka Vietnam matu\\u0199ar ta kai mata hari.
  14. \\n
  15. Bahrain: An cika shekaru takwas da fara yun\\u0199urin al\'umma a \\u0199asar Bahrain.
  16. \\n
  17. China: \\u0199ungiyar kare hakkin bil Adama (human rights) na \\u0199asashen duniya sun zargi \\u0199asar China da take hakkokin musulmi.
  18. \\n
'