Pars Hausa Sunday, Feb 10th 2019

Published: Feb. 10, 2019, 1:25 p.m.

b'

Pars Hausa Sunday, Feb 10th 2019 [8][9]

\\n
    \\n
  1. Hosts: Aminu Abdu
  2. \\n
  3. Niger: The Minister of State for the Interior Mohamed Bazoum ya jagoranci wata tawaga da ta ha\\u0257a da \'yan majalisu da manyan jami\'an \\u0199asar zuwa garin Adze* na cikin gwadomar Abalak da ke jihar Tahoua domin tattaunawa da al\'ummar yankin kan abinda ya shafi harkokin tsaro da zaman lafiya na yankin.
  4. \\n
  5. Nigeria: Rahotanni sun tabbatar da cewa wata gobara ta rutsa da wasu \'yan gudun hijira a sansanin Munguno, Borno. Za\'a ji ra\'ayin masana dangane da wannan lamari.
  6. \\n
  7. Nigerians living in Cote D\'voire: \'Yan Nijar da ke rayuwa a \\u0199asar Cote D\'voire sun koka kan yadda suke samun matsala da katin \\u0257an \\u0199asa. Ganin cewa muhukuntan na Niger sun \\u0199i sabunta katin da ta yi daidai da zamani. Lamarin da ya sanya suke fuskantar matsala na gudanar da mu\'amalarsu a \\u0199asar ta Cote D\'voire.
  8. \\n
  9. Morocco: Hukumomi a \\u0199asar Morocco sun sanar da janyewar \\u0199asar daga cikin gurundunar \\u0199awancen Saudiya a \\u0199asar Yemen tare da kiran jakadan \\u0199asar daga birnin Riyadh. Ko me hakan ya ke nufi, za mu ji ra\'ayin masana.
  10. \\n
  11. Shirin Ko Kun San da Tahir Amir Rajiyola*.
  12. \\n
  13. Shiri na musamman (Special Report) dangane da zagayowar ranar nasarar juyin-juya halin Musulunci na Iran.
  14. \\n
  15. Shiri na Matambayi Baya \\u0181ata da Muhammad Auwwal Bauchi.
  16. \\n
'