"Daga Laraba" 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao

Published: May 24, 2021, 5:41 p.m.

b'

Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao

\\n


\\n

Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda \\u01b4an \\u0199abilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa.

\\n


\\n

Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U

'