BBC Hausa Shirin Safe 10/02/2019

Published: Feb. 10, 2019, 2:23 p.m.

b'

BBC Hausa Shirin Safe 10/02/2019 [12]

\\n

Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

\\n
    \\n
  1. Hosts: Umaymah Sani Abdulmumin
  2. \\n
  3. Nigeria Elections 2019 / Za\\u0253e 2019: APC! APC! Today I want to teach Atiku a lesson.--Uban jam\'iyyar APC Bola Ahmed Tunibu a yayin ya\\u0199in neman za\\u0253en jihar Lagos ya ke cewa yau zan koyawa Atiku darasi. Za mu ji me yayi zafi da kuma yadda ya\\u0199in neman za\\u0253en ya kasance.
  4. \\n
  5. Sokoto Governor Debate: A yau BBC ke cika al\\u0199awarinta na kawo muku mahawara tsakanin \'yan takaran gwamnan Sokoto.
  6. \\n
  7. Africa: Shugwabannin \\u0199ungiyar ha\\u0257in kan \\u0199asashen Afrika za su soma wani taro da zai mayar da hankali wajen lalubo hanyoyin shawo kan matsalolin da suka addabi nahiyar su.
  8. \\n
'