Published: Feb. 10, 2019, 2:23 p.m.
BBC Hausa Shirin Safe 10/02/2019 [12]\n
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
\n
\n - Hosts: Umaymah Sani Abdulmumin
\n - Nigeria Elections 2019 / Za\u0253e 2019: APC! APC! Today I want to teach Atiku a lesson.--Uban jam'iyyar APC Bola Ahmed Tunibu a yayin ya\u0199in neman za\u0253en jihar Lagos ya ke cewa yau zan koyawa Atiku darasi. Za mu ji me yayi zafi da kuma yadda ya\u0199in neman za\u0253en ya kasance.
\n - Sokoto Governor Debate: A yau BBC ke cika al\u0199awarinta na kawo muku mahawara tsakanin 'yan takaran gwamnan Sokoto.
\n - Africa: Shugwabannin \u0199ungiyar ha\u0257in kan \u0199asashen Afrika za su soma wani taro da zai mayar da hankali wajen lalubo hanyoyin shawo kan matsalolin da suka addabi nahiyar su.
\n