BROADCASTS.com
Home
Podcasts
Audiobooks
Radio Genres
Pop
Jazz
Folk
Rock
News
RELATED
Politics
Sports News
Tech News
Business News
Daily News
News Commentary
Entertainment News
Podcasts
News
HausaRadio.net
RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18
RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18
Published:
May 18, 2019, 1:32 p.m.
Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa
\n
\n
K'asashe
masu
k'arfin
tattalin arziki
da aka
sani
da
G7
sun
gudanar da
taro a
birnin
Paris
,
taro
da ya
mayar da
hankali
zuwa ga
batutuwan
da
suka
shafi
kiwon lafiya
.
\n
Yayin da
gwamnatin
k'asar
Venezuela da kuma
'yan adawa
da ke
cigaba
da kai
ruwa
rana
suka
soma
tattaunawa
a Norway.
\n
Za ku
ji
cewa
shafin sada zumunta
na
Facebook
ya san da
rusar
wasu
shafuka
216
na k'arya
wadanda ake
amfani
da su
domin
rubuta
kalamai
ko kuma
batutuwa
da ba su
dace
ba zuwa wasu
k'asashe
.
\n
DRC
:
Gabbacin
jamhuriyar
demokradiyar
Kongo
a
jiya
Juma'a
,
har
an
fuskanci
bori
da ya
kai ga
rasa
ran
wani
d'alibi
mai
shekaru
sha biyu
.
\n
Idan
da
sauran
lokaci
, da
labaran
wasanni
(
sports
news
). Read more at
http://bit.ly/RFIHausa07h00Sat20190518
\n