Kanun Labaran BBC Hausa Shirin Safe (Tue Feb 12th 2019 - 6:30am NG)

Published: Feb. 12, 2019, 2:58 p.m.

BBC Hausa Shirin Safe (Tue Feb 12th 2019 - 6:30am NG) [1] [2]\n

    \n
  1. Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi
  2. \n
  3. USA: 'Yan jam'iyyun Democrat da Republican, sun cimmawa matsayar kaucewa sake dakatar da ayyukan gwamnati a Amurka.
  4. \n
  5. Nigeria: \u018aan takarar shugaban \u0199asa a jam'iyar PDP, ya ce rashin kayan aiki ne ke dawo da hannun agogo baya a ya\u0199i da ta'addanci a \u0199asar."I beleive our military are not getting the best of equipment... <> Na yi imani sojojin mu basa samun ingantattun kayan ya\u0199i. Wasu lokuta ma, za ka ga makaman da 'yan ta'adda ke amfani da su, sun fi na sojoji inganci da zamunanci."
  6. \n
  7. Election special: Sashen Hausa na BBC sun yi tanadi na musamman a lokacin za\u0253en."Saboda idan ka fara shiri, ba za ka tsaya ba, tun \u0199arfe shida na safe (6 AM), har zuwa \u0199arfe goma sha \u0257aya na dare. \u018aan\u0257anon shirin da sauran shirin zai sauya, kamar yadda muka sauya shi a lokacin da muka yi bakukuwan cika shekaru sittin da kafuwa."
  8. \n