DW Hausa Shirin Safe na 2019-03-01

Published: March 1, 2019, 2:37 p.m.

DW Hausa Shirin Safe 01.03.2019 [1]\n

Masana tattalin arziki da hada-hadar kudi a Najeriya, sun bada shawarar cewa ya kamata gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, ta bada himma wajen raya tattalin arzikin kasar musamman a yankin arewacinta domin magance matsalolin da ke addabar yankin.

\n
    \n
  1. Hosts: Muntaqa Ahiwa
  2. \n
  3. Nigeria: Cikin shirin za'a ji yadda masana suka soma baiwa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, shawara kan bu\u0199atar zaburar da harkokin tattalin arzi\u0199i, musamman ma na arewacin \u0199asar da ke fama da matsaloli.
  4. \n
  5. Cameroon: Yara ne da ke fama da cutar nan ta HIV mai karya garkuwar jiki da ke cikin mummunar yanayi na rashin maganin rage ra\u0257a\u0257in wannan cuta.
  6. \n
  7. Senegal: Za\u0253en da aka kammala.
  8. \n
  9. North Korea: Koriya ta Arewa ta yi al\u0199awarin sake zama da Amurka bayan tashi taron birnin Hanoi da aka yi ba tare da wata nasara ba.
  10. \n
  11. Amurka ta taya Najeriya murnar kammala za\u0253e cikin kwanciyar hankali.
  12. \n
  13. Somalia: Wani harin \u0199unar ba\u0199in wake, ya salwantar da rayuka a \u0199asar Somaliya.
  14. \n