Published: Feb. 10, 2019, 3:41 p.m.
DW Hausa Shirin Safe 10.02.2019 [Cikakken Shirin / Full broadcast]\n
Za ku ji cewar kasar Turkiya tayi Allah wadai da irin cin zarafin da kabilar Uighur ke fuskanta a kasar Chaina
\n
\n - Host: Zulaiha Abubakar Kibiya
\n - African Union: \u0198ungiyar tarayyar Afika ta AU, za ta gudanar da babban taron ta na kwanaki biyu a birnin Adis Ababa na \u0199asar Habasha (Ethiopia) inda shugwabannin \u0199asashen Afrika za su tattauna batun kwararar ba\u0199in haure daga nahiyar zuwa \u0199asashen turai.
\n - Daidai lokacin da a cigaba da lalubo dabarun warware rikicin addini da \u0199abilanci da ke barazana da rayuwar al'umar Filato.
\n - Cibiyar sasanta tsakanin addinai mai ofishi a Kaduna, ya \u0199addamar da shirin yafewa juna tsakanin al'ummomin jihar bayan shafe sama da shekaru goma sha bakwai ana tashin hankali.
\n - Shugaba Paul Kagame zai sauka daga mu\u0199aminsa a \u0199ungiyar AU.
\n - An shawarci sojojin \u0199asar Venezuela a kan kayan agaji.
\n - Turkiyya ta yi Allah-wadai da cin zarafin da \u0199abilar Uighur ke fuskanta China.
\n