Published: Feb. 14, 2019, 3:02 p.m.
BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]\n
\n - Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi
\n - Liberia: In gano gawar mutane biyar amma a maha\u0199ar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce.
\n - USA, Yemen: 'Yan majalisar Amurka sun gabatar da uzurin da zai janyowa dakarun \u0199asar su janye daga Yemen.
\n - Nigeria Elections 2019: Yayin da ya rage kwanaki biyu a gudanar da za\u0253e a Najeriya, masu larura ta musamman na \u0199orafi kan jami'an tsaro a rumfunan za\u0253e."Dubu biyu da sha biyar (2015), na je zan jefa \u0199uri'a na, aka ce min ni in bi layi domin ban fi kowa ba. A bisa ga kundin tsarin dokoki na hukumar za\u0253e. Mu akwai kulawa ta musamman. Idan muka zo, ba za mu bi layi ba.
\n - Sports: Real Madrid ta doke Ajax (Ayax) da ci biyu da \u0257aya (2-1). Wasan farko, zagaye na biyu a gasar cin kofin zakarin Turai. Sai kuma ana fara yabawa mai horasda Madrid \u0257in.
\n